Inovação Principal na ICP: Canister Smart Contracts (Full-Stack Decentralization)



Ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka bambanta Internet Computer Protocol (ICP) shine Canister Smart Contracts.

Canister ba wai smart contract na transaction kaɗai bane.
Shi cikakken web-scale software container ne da ke gudana gaba ɗaya akan blockchain.

Me Canister ke ƙunshe da shi?

1. Code (Wasm)
– Application logic da aka rubuta da Rust, TypeScript, ko Motoko
– Yana gudana kai tsaye akan ICP

2. State (Data)
– Memory da data storage na app
– Ana adana su cikin tsaro ta hanyar Orthogonal Persistence

Ka ɗauke shi kamar cloud container na Web2, amma yana aiki akan decentralized public blockchain.

Abin da Canister ke kawowa a Web3

A yawancin Web3 apps na gargajiya:
– Backend: smart contract (EVM)
– Data: centralized DBs (AWS, Azure)
– Frontend: Netlify, Vercel, IPFS
– Access: Infura, Alchemy

A ICP Canister App:
– Backend → a cikin Canister (Wasm)
– Data → a cikin Canister memory
– Frontend → ana serving kai tsaye daga Canister (HTML, CSS, JS)
– Access → ta URL kamar kowane website

Me hakan ke nufi?

• End-to-End Trust – frontend da backend daga source ɗaya, fully on-chain
• No Single Point of Failure – unstoppable & tamper-proof
• No Cloud Providers – babu dogaro da AWS, Cloudflare, CDNs
• Web2-level Speed – millisecond latency ga users

Idan duk Web3 apps suna amfani da irin wannan tsari, ko Web2 cloud services sun tsaya, apps ɗin zasu ci gaba da aiki.

Canister Smart Contracts sune suka mayar da ICP daga decentralized ledger zuwa decentralized cloud platform mai iya tafiyar da modern applications gaba ɗaya.

Shin wannan shine ainihin makomar Web3?
ICP-2.86%
Ver original
post-image
Esta página pode conter conteúdos de terceiros, que são fornecidos apenas para fins informativos (sem representações/garantias) e não devem ser considerados como uma aprovação dos seus pontos de vista pela Gate, nem como aconselhamento financeiro ou profissional. Consulte a Declaração de exoneração de responsabilidade para obter mais informações.
  • Recompensa
  • Comentar
  • Republicar
  • Partilhar
Comentar
0/400
Nenhum comentário
  • Fixar
Negocie cripto em qualquer lugar e a qualquer hora
qrCode
Digitalizar para transferir a aplicação Gate
Novidades
Português (Portugal)
  • 简体中文
  • English
  • Tiếng Việt
  • 繁體中文
  • Español
  • Русский
  • Français (Afrique)
  • Português (Portugal)
  • Bahasa Indonesia
  • 日本語
  • بالعربية
  • Українська
  • Português (Brasil)